Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 18:26

Sai ya fara waˈazi babu tsoro a majamiˈa. Da Biriskila da Akila suka ji maganarsa, sai suka ɗauke shi suka ƙara bayyana masa hanyar Allah sosai-sosai.

Open Bible reader