Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 18:25

An koyar da shi cikin hanyar Ubangiji. Yakan nuna ƙwazo sosai cikin magana, yana kuma koyar da ainihin gaskiya game da Yesu. Amma fa baftismar Yohanna kaɗai ne ya sani.

Open Bible reader