Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 17:5

Amma Yahudawa suka yi kishi, sai suka tara waɗansu ˈyan iska a kasuwa. Da dukansu suka taru sai suka tā da hankalin mutanen garin. Suka ruga cikin gidan Yason suna neman Bulus da Sila domin su kawo su gaban jamaˈa.

Open Bible reader