Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 17:6

Da ba su same su ba, sai suka jawo Yason da waɗansu masu bi, suka kai su har gaban masu shariˈa, suna ihu suna cewa, “Mutanen nan da suke tā da hankali a koˈina a duniya, ga su sun zo har nan ma.

Open Bible reader