Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 16:15
Da aka yi mata baftisma tare da mutanen gidanta, sai ta roƙe mu ta ce, “Idan kun yarda ni mai ba da gaskiya ga Ubangiji ce, to, sai ku zo gidana ku sauka.” Ta lallashe mu, sai muka yarda.
Open Bible readerHausa Bible
Da aka yi mata baftisma tare da mutanen gidanta, sai ta roƙe mu ta ce, “Idan kun yarda ni mai ba da gaskiya ga Ubangiji ce, to, sai ku zo gidana ku sauka.” Ta lallashe mu, sai muka yarda.
Open Bible reader