Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 16:14
Akwai wata mace mai suna Lidiya, mai bautar Allah, tana sauraronmu. Ita ˈyar garin Tayatira ce, tana sayar da yadunan jar garura masu tsada. Ubangiji ya buɗe zuciyarta, har ta sa hankali ta saurari abin da Bulus ya faɗa.
Open Bible reader