Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 13:8

Amma Alimas, mai sihirin nan, gama haka maˈanar sunansa da Helenanci take, bai ba su goyon baya ba, yana nema yă juye hankalin gwamnan nan domin kada yă ba da gaskiya.

Open Bible reader