Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 13:7

wanda yake tare da gwamna Sarjiyus Bulus. Gwamna Sarjiyus Bulus kuwa mutum mai hikima ne. Sai gwamnan ya kira Barnaba da Shawulu don yana so yă ji kalmar Allah.

Open Bible reader