Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 13:42

Bulus da Barnaba suna fitowa daga majamiˈar ke nan, sai mutane suka roƙe su su ƙara yi musu magana a kan abubuwan nan kuma a Ranar Hutu ta Mako mai zuwa.

Open Bible reader