Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 13:41

“ ‘Ku saurara, ku masu yin baˈa! Yi mamaki, ku halaka! Gama zan yi wani aiki a kwanakinku, aikin da ba za ku gaskata ba, ko da wani ya gaya muku.’ ”

Open Bible reader