Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 13:43
Da jamaˈa suka watse, sai Yahudawa da yawa, da kuma waɗansu masu shiga addinin Yahudawa da ƙwazo, suka bi Bulus da Barnaba, waɗanda suka yi musu magana, suka ƙarfafa su su ci gaba da rayuwa cikin alherin Allah.
Open Bible reader