Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 12:19

Da Hirudus ya neme shi bai same shi ba, sai ya bincika daga masu gadin, ya kuma ba da umarni a kashe su. Bayan wannan Hirudus ya tashi daga yankin Yahudiya, ya tafi Kaisariya ya yi ˈyan kwanaki a can.

Open Bible reader