Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 12:20
A lokacin nan, Hirudus yana fushi sosai da mutanen Taya da na Sidon. Sai suka zo wurin Hirudus tare domin neman salama, suka kuma nemi goyon bayan Bilastus shugaban masu hidimar sarki, shi kuwa ya yarda yă taimake su. Saˈan nan suka tafi wurin Hirudus suka nema su shirya zamansu, gama suna dogara ne ga ƙasar sarkin nan saboda abincinsu.
Open Bible reader