Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 10:38

Kun san labarin Yesu Banazaret, yadda Allah ya shafe shi da Ruhu Mai Tsarki, da kuma iko. Domin Allah yana tare da shi, ya dinga zagawa yana yin aikin alheri, yana warkar da duk waɗanda Shaiɗan ya matsa musu.

Open Bible reader