Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 10:39

Mu kuwa shaidu ne ga duk abin da Yesu ya yi a yankin Yahudiya, da kuma cikin Urushalima. Shi ne kuma suka kashe shi ta wurin gicciye shi a kan gungumen itace.

Open Bible reader