Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 10:37

Kun san yadda labarin nan ya bazu a dukan yankin Yahudiya, abin da ya fara tun daga cikin Galili, bayan baftismar da Yohanna ya yi waˈazinsa.

Open Bible reader