Hausa Bible
Titus 2:3
Haka kuma ka koyar da tsofaffin mata su yi rayuwar da ta dace da matan da suke masu bi, ba masu maganar ɓata suna ba, ko masu zaman bayi ga ruwan inabi, amma sai su koyar da abin nagari.
Open Bible readerHausa Bible
Haka kuma ka koyar da tsofaffin mata su yi rayuwar da ta dace da matan da suke masu bi, ba masu maganar ɓata suna ba, ko masu zaman bayi ga ruwan inabi, amma sai su koyar da abin nagari.
Open Bible reader