Hausa Bible
Titus 1:7
Tun da yake mai kula da jamaˈar masu bi mai riƙon amanar Allah ne, dole ne yă kasance marar laifi ga kowa. Kada yă zama mai nuna iko, ko mai saurin fushi, ko mai buguwa, ko mai saurin dūka, ko kuwa mai kwaɗayin ƙazamar riba.
Open Bible reader