Skip to content

Hausa Bible

Titus 1:6

Ya kamata dattijo yă kasance marar laifi a gaban mutane, mai mace ɗaya, wanda kuma ˈyaˈyansa masu ba da gaskiya ne, kuma ba a zarginsu da halin iskanci ko rashin biyayya ba.

Open Bible reader