Skip to content

Hausa Bible

Romawa 9:5

Asalinsu kuwa daga kakannin kakannin nan ne waɗanda aka san su sosai. Almasihu kuwa, bisa ga mutuntakarsa, shi daga kabilarsu ne. Bari Allah mai mulki a kan kome, yă karɓi yabo har abada. Amin.

Open Bible reader