Skip to content

Hausa Bible

Romawa 9:4

Waɗannan kuwa su ne Israˈilawa. Su ne Allah ya mai da su ˈyaˈyansa, ya bayyana musu ɗaukakarsa, ya yi yarjejeniya da su, ya ba su Koyarwar Musa, ya nuna musu hanyar sujada ta gaske, ya kuma ba su sauran alkawaran.

Open Bible reader