Skip to content

Hausa Bible

Romawa 9:33

Kamar yadda yake a rubuce a cikin Maganar Allah cewa, “Ga shi, ina kafa dutse a Sihiyona, dutse mai sa tuntuɓe, dutse mai sa mutane su fāɗi. Amma duk mai ba da gaskiya gare shi ba zai sha kunya ba.”

Open Bible reader