Skip to content

Hausa Bible

Romawa 9:32

Me ya sa haka? Domin ba ta hanyar bangaskiya ne suka neme shi ba, sai dai ta hanyar aikata aikin lada. Sai suka yi tuntuɓe da “dutsen nan mai sa tuntuɓe.”

Open Bible reader