Skip to content

Hausa Bible

Romawa 9:22

Haka ma aikin Allah yake. Ya so yă nuna fushinsa, yă kuma bayyana ikonsa a fili. Amma fa cikin haƙuri sosai ya jimre da waɗanda suka cancanci fushinsa, waɗanda Allah ya keɓe ga halakarwa.

Open Bible reader