Hausa Bible
Romawa 9:21
Ai, mai ginin tukwanen laka yana da iko yă yi amfani da laka yadda yake so. Yana iya yin amfani da dunƙule guda na laka yă yi waɗansu tukwane saboda aiki mai daraja, waɗansu kuma saboda aiki marar daraja.
Open Bible readerHausa Bible
Ai, mai ginin tukwanen laka yana da iko yă yi amfani da laka yadda yake so. Yana iya yin amfani da dunƙule guda na laka yă yi waɗansu tukwane saboda aiki mai daraja, waɗansu kuma saboda aiki marar daraja.
Open Bible reader