Skip to content

Hausa Bible

Romawa 8:3

Gama abin da Koyarwar Musa ba ta iya aikatawa ba saboda kāsawar halin mutuntaka, shi ne abin da Allah ya aikata. Allah kuwa ya aiko da Ɗansa ɗaya tak da kamannin jikin nan namu mai zunubi domin yă zama hadaya saboda zunubi, a kuma rushe ikon zunubi cikin jiki.

Open Bible reader