Hausa Bible
Romawa 8:4
Allah ya yi wannan ne domin duk ayyukan adalcin da Koyarwar ta ce a yi su sami cikawa a gare mu, mu da ba rayuwar halin mutuntaka muke yi ba, sai dai ta Ruhu.
Open Bible readerHausa Bible
Allah ya yi wannan ne domin duk ayyukan adalcin da Koyarwar ta ce a yi su sami cikawa a gare mu, mu da ba rayuwar halin mutuntaka muke yi ba, sai dai ta Ruhu.
Open Bible reader