Skip to content

Hausa Bible

Romawa 8:11

Idan kuma Ruhun Allah, wanda ya tā da Yesu daga matattu yana zama a zukatanku, to, shi wanda ya tā da Almasihu daga matattu zai ba da rai ga jikinku mai mutuwa ta wurin Ruhunsa wanda yake zama a zukatanku.

Open Bible reader