Skip to content

Hausa Bible

Romawa 8:10

Idan Almasihu yana zama cikinku, ko da yake jikinku yana hanyar mutuwa saboda zunubi, Ruhun Allah yana rayar da ku saboda Allah ya karɓe ku a matsayin masu adalci.

Open Bible reader