Hausa Bible
Romawa 7:13
Wato, ko za a ce Koyarwar nan da take mai nagarta ta jawo mini mutuwa ke nan? Ina! Ko kaɗan! Ta wurin Koyarwar nan da take mai nagarta zunubi ya jawo mini mutuwa, domin a bayyana ainihin yadda zunubi yake. Wato, ta wurin umarnin nan zunubi ya fita a fili da iyakar muninsa.
Open Bible reader