Skip to content

Hausa Bible

Romawa 6:22

Amma yanzu an ˈyantar da ku daga bautar zunubi, kun kuma zama bayin Allah. Amfanin da kuke samuwa daga wannan shi ne ya kai ku ga rayuwa mai tsarki, wadda kuma take haifa muku rai na har abada.

Open Bible reader