Skip to content

Hausa Bible

Romawa 6:17

Amma godiya ta tabbata ga Allah, domin ko da yake a dā ku bayin zunubi ne, amma yanzu kam kuna biyayya da dukan zuciyarku ga irin koyarwar nan da aka sa ku a ƙarƙashinta.

Open Bible reader