Hausa Bible
Romawa 6:16
Ba ku sani ba idan kun miƙa kanku domin ku zama masu biyayya ga wani, kun zama bayi ke nan a hannun wanda kuke yi masa biyayya? Kuna iya zama bayin zunubi, wanda yake kai ga mutuwa, ko kuma bayin biyayya ga Allah, wanda yake kai ga adalci.
Open Bible reader