Skip to content

Hausa Bible

Romawa 5:21

domin kamar yadda zunubi ya yi mulkinsa ta wurin mutuwa, haka kuma alherin Allah yake mulkinsa yanzu ta wurin adalci, domin yă kai mu ga rai na har abada ta wurin Yesu Almasihu Ubangijinmu.

Open Bible reader