Hausa Bible
Romawa 5:10
To, da yake lokacin da muke masu gāba da Allah ne aka shirya tsakaninmu da Allah ta mutuwar Ɗansa, balle fa yanzu da an riga an shirya tsakaninmu da Allah, za a cece mu ta wurin rayuwar Ɗan ke nan.
Open Bible readerHausa Bible
To, da yake lokacin da muke masu gāba da Allah ne aka shirya tsakaninmu da Allah ta mutuwar Ɗansa, balle fa yanzu da an riga an shirya tsakaninmu da Allah, za a cece mu ta wurin rayuwar Ɗan ke nan.
Open Bible reader