Skip to content

Hausa Bible

Romawa 4:9

Wannan albarka ta shafi masu kaciya ne kawai, ko kuwa har da arna marasa kaciya? Ai, abin da muke faɗa daga cikin Rubutacciyar Maganar Allah ne cewa, “Ga Ibrahim aka lissafta bangaskiyarsa adalci.”

Open Bible reader