Hausa Bible
Romawa 2:29
A maimakon haka, Bayahude na gaske shi ne wanda yake Bayahude a zuciya, kuma kaciya ta gaske ita ce kaciya ta zuciya, wato abin da Ruhu ne ya yi, ba ta wurin Koyarwar da aka rubuta ba. Irin wannan mutum kuwa Allah ne yakan yi masa yabo, ba ɗan Adam ba.
Open Bible reader