Hausa Bible
Romawa 2:15
Ayyukansu sun nuna cewa abin da Koyarwar ta ce a yi yana nan a rubuce cikin zukatansu. A cikin tunanin zukatansu kuwa akwai shaida game da wannan, gama tunaninsu yakan same su da laifi a wani lokaci, a wani lokaci kuma ba ya samunsu da laifi.
Open Bible reader