Hausa Bible
Romawa 2:14
Waɗanda ba Yahudawa ba ba su da Koyarwar Musa. Duk da haka wani lokaci suna yin abin da Koyarwar ta umarta, bisa ga abin da zukatansu sun ba su. Ashe kuwa, marasa Koyarwar nan suna da koyarwa tasu ke nan.
Open Bible readerHausa Bible
Waɗanda ba Yahudawa ba ba su da Koyarwar Musa. Duk da haka wani lokaci suna yin abin da Koyarwar ta umarta, bisa ga abin da zukatansu sun ba su. Ashe kuwa, marasa Koyarwar nan suna da koyarwa tasu ke nan.
Open Bible reader