Skip to content

Hausa Bible

Romawa 2:1

Saboda haka kai mai hukunta wani, ba ka da wata hujja, ko kai wane ne. Gama a saˈad da kake hukunta wani, kana hukunta kanka ne, domin laifin da kake ganin wani da shi, shi ne kai ma kake aikatawa.

Open Bible reader