Skip to content

Hausa Bible

Romawa 16:26

amma a yanzu an fitar da shi a fili ta wajen rubuce-rubucen annabawa. Bisa ga umarnin Allah madawwami kuma an bayyana shi ga dukan alˈummai, domin su ba da gaskiya su kuma yi biyayya.

Open Bible reader