Hausa Bible
Romawa 16:25
Bari ɗaukaka ta tabbata ga Allah wanda yake da iko yă kafa ku cikin bangaskiya bisa ga labari mai daɗin nan da nake waˈazinsa a kan Yesu Almasihu. Labari mai daɗin kuwa asiri ne wanda aka ɓoye tun zamanan dā,
Open Bible reader