Skip to content

Hausa Bible

Romawa 15:21

A maimakon haka, sai dai kamar yadda yake a rubuce cewa, “Waɗanda ba a taɓa faɗa musu labarinsa ba, za su gani, waɗanda ba su taɓa ji labarinsa ba, za su gane.”

Open Bible reader