Skip to content

Hausa Bible

Romawa 14:23

Amma mutumin da yake da shakka a kan abin da yake ci, yana jawo wa kansa hukuncin Allah ne idan ya ci, don halin nan da yake yi bai dogara ga bangaskiya ba. Kuma duk abin da bai dogara ga bangaskiya ba, zunubi ne.

Open Bible reader