Hausa Bible
Romawa 14:22
Bari duk raˈayin da kake da shi game da wannan shaˈani yă kasance tsakaninka da Allah. Mai albarka ne wanda zuciyarsa ba ta ba shi laifi ba, game da abin da shi da kansa ya ɗauka cewa mai kyau ne.
Open Bible readerHausa Bible
Bari duk raˈayin da kake da shi game da wannan shaˈani yă kasance tsakaninka da Allah. Mai albarka ne wanda zuciyarsa ba ta ba shi laifi ba, game da abin da shi da kansa ya ɗauka cewa mai kyau ne.
Open Bible reader