Hausa Bible
Romawa 13:11
To, ku aikata wannan domin kun gane irin zamanin da muke ciki. Lokaci ya yi da za ku tashi daga barcinku, don lokacin da za a cece mu ya yi kusa yanzu fiye da a lokacin da muka tuba.
Open Bible readerHausa Bible
To, ku aikata wannan domin kun gane irin zamanin da muke ciki. Lokaci ya yi da za ku tashi daga barcinku, don lokacin da za a cece mu ya yi kusa yanzu fiye da a lokacin da muka tuba.
Open Bible reader