Hausa Bible
Romawa 11:28
Game da ƙin labari mai daɗin da suka yi, Yahudawa suka zama masu gāba da Allah. Wannan kuma domin amfaninku ne. Amma game da zaɓensu da aka yi, su mutane ne da Allah yake ƙauna. Wannan kuwa albarkacin kakannin kakanninsu ne.
Open Bible reader