Skip to content

Hausa Bible

Romawa 11:22

A nan muna iya ganin yadda Allah yake da alheri da kuma tsanani. Ya nuna tsananinsa ga waɗanda suka fāɗi, amma ya nuna alherinsa a gare ka, wato, idan ka ci gaba da zama cikin alherinsa. Idan kuwa ba ka ci gaba da haka ba, kai ma za a sare ka daga tushen ke nan.

Open Bible reader