Hausa Bible
Romawa 1:27
Haka kuma da shaˈawar junansu ta sha kansu, sai maza suka bar haɗuwa da mata wadda ita ce daidai bisa ga halitta. Maza da maza suna aikata abin kunya, ta haka suka kuma jawo wa kansu hukuncin da ya yi daidai da mugayen ayyukansu.
Open Bible reader