Hausa Bible
Romawa 1:26
Saboda haka Allah ya bashe su ga shaˈawace-shaˈawacen masu ban kunya. Matansu kuwa suka canja daga haɗuwar mace da miji wadda ita ce daidai bisa ga halitta zuwa irin haɗuwar da ba daidai ba.
Open Bible readerHausa Bible
Saboda haka Allah ya bashe su ga shaˈawace-shaˈawacen masu ban kunya. Matansu kuwa suka canja daga haɗuwar mace da miji wadda ita ce daidai bisa ga halitta zuwa irin haɗuwar da ba daidai ba.
Open Bible reader